Sanatoci kawai zasu dawo da Ali Ndume – Bukola Saraki

Sanatoci kawai zasu dawo da Ali Ndume – Bukola Saraki

Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki, yace shi bai da karfin dawo da tsohuwan shugaban masu rinjayen majalisa, sanata Ali Ndume, daga dakatad da dashi da majalisa tayi

Ba zan iya dawo da Ali Ndume ba – Bukola Saraki

Ba zan iya dawo da Ali Ndume ba – Bukola Saraki

Bukola Saraki yace zai bar sanatoci su yanke shawara kan al’amarin dawo da sanata Ali Ndume.

Sanata Bukola Saraki ya bayyana hakan ne a yau Litinin, 3 ga watan Afrilu, bayan wata ganawa da sukayi da shugaba Muhammadu Buhari.

KU KARANTA: Uwar amarya ta mutu ranan daurin aure

Yace shugaban majalisan dattawa da kakakin majalisa suma mambobi ne kawai, ba zasu iya wani abu da yan majalisa basu so ba.

Saraki yace abinda zai iya yi shine ya fadawa sanatoci abinda ya tattauna da gwamnan jihar Borno sannan sun yanke abinda zasuyi.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel