Allah Sarki! Ga abin da ya faru da wadannan yara 2 bayan sun kulle kansu a wata mota mai zafi

Allah Sarki! Ga abin da ya faru da wadannan yara 2 bayan sun kulle kansu a wata mota mai zafi

- Yin sakaci a ɓangare na iyaye ya sa wadannan kankananan yara sun rasa rayukansu

- Ana barin yara acikin jama’a su kadai ba tare da wani yana nan yana dubawa

- Yara na dogara a kan iyayensu da kuma waɗansu masõya har su girma su isa kula da kansu

A rika kula da yara duk abin da suke a kowani lokaci

A rika kula da yara duk abin da suke a kowani lokaci

Mun samu rahoto cewa yara 2 sun rasa rayukansu a Keffi, Jihar Nasarawa, bayan da suka kulle kansu a cikin wata mota da take zafi. Yaran aka ce sun mutu a sakamakon rashin iska da kuma tsananin zafi.

KU KARANTA: Alamomi 8 da ke nuna mutum ya kamu da cutar sankarau

Yin sakaci a ɓangare na iyaye ya sa wadannan kankananan yara sun rasa rayukansu. Yanzu, iyaye da 'yan uwa na matattu yaran, suna cikin makoki bayan da suka gano su. Duka unguwa ya yi sanyi da labari na matattu yara ya bazu yada kasan wutan daji.

KU KARANTA: Kotu ta daure wani malamin makarata a Kano saboda yi wa dalibansa biyu fyade

Yadda gidan labari Rariya suka rahoto, "Yara da suka rasa ransu a garin Keffi jihar Nassarawa sakamakon zafin mota, bayan sun rufe kansu a cikin motar ba tare da kowa ya sani ba" NAIJ.com suna ganin shi abin damuwa da cewa ana barin yara acikin jama’a su kadai ba tare da wani yana nan yana dubawa.

Yara na dogara a kan iyayensu da kuma waɗansu masõya har su girma su isa kula da kansu. Abin tausayi anan shi ne, da an iya kauce mutuwa na yaran nan idan an kula da su.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

A wannan bidiyo, matan nan ta rasa yaranta 4 a rushe

Source: Hausa.naija.ng

Related news
‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili
NAIJ.com
Mailfire view pixel