Kungiyar Boko Haram ta saki sabon bidiyo

Kungiyar Boko Haram ta saki sabon bidiyo

Yan ta’addan Boko Haram sun saki wani bidiyo inda suke ta izgilanci ga jami’an tsaron Kamaru na musamman da kuma takaman cewa ba’ayi nasara a kan ta ba.

Kungiyar Boko Haram ta saki sabon bidiyo

Wani dan ta'addan Boko Haram a cikin daji

Wannan ya kasance ci gaban wani labarin da NAIJ.com ta ruwaito a ranar Asabar, 1 ga watan Afrilu game da yan ta’addan Boko Haram dake izgilanci ga shugaban kasa Paul Biya na Kamaru da jami’an tsaron sa.

KU KARANTA KUMA: Wani jigo a jam'iyyar APC tare da magoya baya 4,000 sun koma PDP a Katsina

Kungiyar Boko Haram ta saki sabon bidiyo

Yan ta'adda a filin daga

A cikin bidiyon da Sahara Reporters ta saki, anga yan ta’addan na ta barin wuta tare da jami’an tsaro a cikin wani daji wanda ake ganin a kasar Najeriya ya ke.

Kungiyar Boko Haram ta saki sabon bidiyo

Yan ta'addan Boko Haram dauke da manyan makamai

Hukumar sojin Najeriya na nan a kan bakar ta na cewa ta gama da yan ta’addan amma su yan ta’addan sun nace kan cewa har yanzu suna nan da karfin su kamar da.

Kungiyar Boko Haram ta saki sabon bidiyo

Kungiyar Boko Haram ta saki sabon bidiyo

A cewar yan ta’addan “Allah ya hallice mu don mu bauta masa kamar yadda yace a al-qur’ani kamar yadda muka gani a hadisin manzon Allah haka ne bautar. Idan mukayi sabanin wannan bazai karba".

Yan ta'addan sunyi izgilanci ga shugaba Paul Biya

Kungiyar Boko Haram ta saki sabon bidiyo

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Kalli bidiyon a kasa:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel