Rundunar sojoji ta karyata rade-raden sabon harin Boko Haram

Rundunar sojoji ta karyata rade-raden sabon harin Boko Haram

Rundunar sojin Najeriya ta fitar da sabuwar sanarwa tana mai karyata rade-raden da tace suna yawo na cewa wai kungiyar Boko Haram ta kai sabon hari a garin Pulka kuma har ta sace mata 22.

Rundunar sojoji

Rundunar sojoji

Rundunar ta bayar da wannan sanarwar ce ta hanyar kafar sadarwar zamanin ta ta Tuwita inda ta bayyana zancen a matsayin wanda baida tushe balle makama.

NAIJ.com ta tattaro cewa mutane musamman ma yan jarida da sauran jama'ar gari su yi watsi da wannan batun.

KU KARANTA: Wani babban dan Boko haram ya mika wuya

A wani labarin kuma, Kungiyar masu dakon man fetir ta kasa watau The Petroleum Tankers Drivers (PTD) wadda reshe ne a cikin uwar kungiyar masu dakon mai da iskar gas ta kasa Nigeria Union of Petroleum and Natural Gas Workers (NUPENG) tace zata shiga yajin aiki na game gari daga ranar Litinin mai zuwa.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Nan ma wasu ne da suka tsira daga harin na Boko haram

Source: Hausa.naija.ng

Related news
‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili
NAIJ.com
Mailfire view pixel