Alamomi 8 da ke nuna mutum ya kamu da cutar sankarau

Alamomi 8 da ke nuna mutum ya kamu da cutar sankarau

- Kamar yadda a ka sani ne cewa a duk lokacin da yanayi ya canza zuwa lokacin zafi mutane musamman yara kanana su kan kamu da cutar Sankarau

- Ma’aikatar kiwon lafiya ta sanar da mutuwar mutane sama da 280 a dalilin kamuwa da cutar

Asibiti
Asibita

Akwai wasu alamomi da yake nuna cewa mutum ya kamu da cutar.

Legit.ng dai ta tattaro cewa Wata babban likita mai suna Adefunke Babatola, da muka tattauna da ita akan ta bamu bayanai akan alamomin cutar tace “ Cutar yana kama mutane ne idan lokacin zafi ya zo.”

KU KARANTA: Manyan jarumai sun taka muhimmiyar rawa a fim din 'Ba tabbas'

Alamomin su hada da:

1. Za ka ga yaro yana ta suma idan ya kamu da cutar.

2. Yawan kwanciya da gajiya

3. Yawan yin Amai.

4. Cutar na kawo amai.

5. Curar na kawo zafin jiki wanda daga baya yakan iya zama Zazzabi.

6. Mutum zai dinga ganin jiri.

7. Sankarewan wuya.

8. Rashin son ganin haske.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Ga wata nan kuma tana fadakarwa kan lafiya

Asali: Legit.ng

Online view pixel