WAEC ta tabbatar da cewa takardan sakandaren Sanata Andy Uba jabu ce

WAEC ta tabbatar da cewa takardan sakandaren Sanata Andy Uba jabu ce

Jaridar Sahara Reporters ta samu wata takarda daga hannun hukumar gudanar da jarabawa na afrika ta yamma wacce akafi sani da WAEC, wanda ke nuna cewa Sanata Emmanuel Nnamdi Uba, jabun takardan sakandare ya kai kasar Birtaniya.

WAEC ta tabbatar da cewa takardan sakandaren Sanata Andy Uba jabu ce

WAEC ta tabbatar da cewa takardan sakandaren Sanata Andy Uba jabu ce

A wata wasikar da aka aika ranan 12 ga watan Fabrairu 2014, an jawo hankalin wata George Smith of Public Agencies, da ke Peel road, Wembley Middlesex, HA9 7LY, kasar Birtaniya, inda WAEC tace : “Wasika mai lamba L/CR/CONF/05465089 da aka turo ranan 21 ga watan Nuwamba 2013 jabu ce. “Mr. A.A. Okelezo, da aka rubuta cewa shine shugaban shiyar mu a Calabar a ranan 7 ga watan Oktoba, 2013, bayan an turo shi daga ofishin Ikeja”.

KU KARANTA: Babu wanda zai tilasta mu bayyana kudin jinyan Buhari

Ku sani cewa bai taba rike wannan kujera ba kamar yadda aka rubuta a wasikar. Kana kuma sa hannun da akayi ba na shi bane.”

Ku kasance tare da NAIJ.com domin samun cikakkakun labarai

https://www.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya yi alkawarin tallafa wa hukumar FRSC

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel