'Gashi nan dai'! Mataimakin Fayose da kakakin APC Bolaji Abdullahi za su shiga uwar dambe

'Gashi nan dai'! Mataimakin Fayose da kakakin APC Bolaji Abdullahi za su shiga uwar dambe

- Olayinka na tsoron cewa wani ƙarshe ya zo ga dimokuradiyya a Najeriya

- Abdullahi dan aike na Saraki ne

- Mafi yawan yan siyasa da suka bar PDP saboda jam'iyyar APC sun canza

Lere Olayinka ya dage zai mare Bolaji Abdullahi

Lere Olayinka ya dage zai mare Bolaji Abdullahi

Mataimakin gwamnan Jihar Ekiti kan kafofin watsa labarai da kuma sadarwa Lere Olayinka ya ce ya ji kamar ya ba kakakin jami'iyyar a APC, Bolaji Abdullahi mari.

Olayinka da ya fadi wannan ra'ayinsa a ranar Jumma'a, 31 ga watan Maris akan Abdullahi. Ya ce yana tsoron cewa wani ƙarshe ya zo ga dimokuradiyya a Najeriya.

KU KARANTA: Rikicin kabilanci: Kungiyar matasan Arewa ta gargadi Yarbawa

A wata sanarwa da Abdullahi ya fitar da, ya mika wa Jami’iyyar PDP) laifi game da matsalolin da ake fuskanta a Najeriya. Ya ce: "Ba mu manta shekaru 16 da kun ɓata a gwamnati." Amma ya yi wannan magana ne akan Facebook.

Olayinka ya miyar mishi da cewar: "Wãne ne ya kafa wadannan wãwãye a kan mu? Abdullahi dan aike na Saraki ne har shekaru 14. Ya kasance mai hidima a gwamnatin PDP.

KU KARANTA: 'Ƙara-ƙara-ƙaka! Ahmadu Ali ya ƙaryata tsohon shugaban ƙasa IBB

"Yanzu ya bude bakinsa 'gbaga' kamar kofar motan danfo yana fadin wannan. Ina tsoro saboda mutane kamar wannan, dimokuradiyya da aka kafa ya dauki wani izini a Najeriya," Olayinka ya ce.

Ya kuma kara ci gaba da maganan akan tweet, ya ce mafi yawan yan siyasa da suka bar PDP saboda jam'iyyar APC sun canza. Olayinka ya zargi kakakin APC da cewa ya zama dan aiken Shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan bidiyo na nuna wani yana neman a kashe duka 'yan siyasa a kuma binne su wuri daya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel