Kasar Birtaniya ta koro yan Najeriya 23 gida

Kasar Birtaniya ta koro yan Najeriya 23 gida

An bankado yan Najeriya 23 da kasar Birtaniya akan tuhumar laifuffuka daban-daban da suka aikata a kasar

Kasar Birtaniya ta sake bankado yan Najeriya 23

Kasar Birtaniya ta sake bankado yan Najeriya 23

Jaridar NAN ta bada rahoton cewa wadanda aka bankado sun sauka a babban filin jirgin saman Murtala Muhammed International Airport (MMlA) a jihar Legas misalin karfe 6 na safiyar yau Juma’a, 31 ga wata.

Kakakin hukumar yan sanda filin jirgin saman, DSP Joseph Alabi, ya tabbatar da wannan labari.

KU KARANTA: Buhari ya nada sabbin mukamai

Hukumar shiga da fice ce, hukumar hana fita da mutane kasasehn waje NAPTIP, da hukumar yan sanda ne suka ta tarbe su a filin jirgin saman.

NAIJ.com ta samu rahoton cewa hukumar shiga da fice ta dauki sunayensu kuma ta basu kudin motan komawa jihohinsu.

Zaku tuna cewa a ranan 8 ga watan Maris, an bankado yan Najeriya 37 daga kasar Italiya.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel