Karancin magani na barazana wajen shawo kan annobar cutar Sankarau

Karancin magani na barazana wajen shawo kan annobar cutar Sankarau

Cibiyar yaki da cututtuka ta kasa ta tabbatar da cewa cutar Sankarau ta yadu a jihohi 15 da ke fadin kasar nan inda a halin yanzu cutar ta yi sanadiyyar mutuwar akalla mutane 314.

Asibitin Aminu Kano

Asibitin Aminu Kano

NAIJ.com dai ta samu labarin cewa Wani Babban jami'in cibiyar, Dakta Lawal Bakare ya ce a halin yanzu ana fama da karancin maganin cutar saboda a wannan karo ta zo da wani sabon yanayi mai karfi inda ya ce cutar ta fi tsananta a jihohin Zamfara, Niger, Sokoto, Kebbi da kuma Katsina.

KU KARANTA: Darajar Naira ta kara faduwa

A wani labarin kuma, bangaren Kungiyar Boko Haram da Abu Musab Al-Barnawi ke jagoranta na bin salon samun goyon bayan jama’a, ta hanyar nisanta kansu daga hare-hare da ake kai wa yankunan arewa maso gabashi.

Rahotanni sun ce al-Barnawani na yunkurin ganin ya yi mamaya a kauyukan da ke tafkin Chadi tare da kwantar da hankulan mazauna yankin cewa ba za su cutar dasu ba.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Su ma dai wadan nan masu bautar kasar suna bada gudummuwar su wajen tabbatar da kiwon lafiya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel