Rikicin Kudancin Kaduna: Su wa kai wa Mallam el-Rufai ci da ceto?

Rikicin Kudancin Kaduna: Su wa kai wa Mallam el-Rufai ci da ceto?

- Gwamnan ya ce zai ci gaba da yaki waɗanda suke karkashin hada mugunta domin hana zaman lafiya na jihar

- Ya kira mutane masu ƙauna su hada hannu da shi domin a magance da al'amurran da suka shafi manyan rikice-rikice

Dole ne zaman lafiya ya dawo jihar Kaduna

Dole ne zaman lafiya ya dawo jihar Kaduna

Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya tabbatar da al'ummar jihar cewa zai dauki dukkan matakai don dakile rikici a kudancin Kaduna. Yana cewa ba za a iya bashi tsoro ba.

KU KARANTA: RIKICIN KABILANCI: Ku daina tsokanar Hausawa, AYCF ta gargadi kungiyoyin Yarabawa

Gwamnan ya yi magana a ranar Alhamis a lokacin da ya gana da shugabannin addini daga kungiyar Kiristoci na Najeriya (CAN) da kuma Jama'atu Nasirul Islam (JNI) a Kaduna.

KU KARANTA: An gano tabbatacciyar hanyar magance rikicin manoma da Fulani makiyaya (Hotuna)

Ya ce babu adadin ci da ceto da zai sa shi da gwamnati daina kokarin rage rikicin Kudancin. Ya kira mutane masu ƙauna su hada hannu da shi domin a magance da al'amurran da suka shafi manyan rikice-rikice.

Gwamnan ya ce zai ci gaba da yaki waɗanda suke karkashin hada mugunta domin hana zaman lafiya na jihar.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan bidiyo na nuna rikicin Kudancin Kaduna

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel