Wayo! Abin da wadannan yara daga wani sansanin ‘yan gudun hijira suna zana zai ba ku mamaki

Wayo! Abin da wadannan yara daga wani sansanin ‘yan gudun hijira suna zana zai ba ku mamaki

- Fiye da miliyan 1 yara suna gudun hijira saboda rikici a yankin arewa maso gabashin Najeriya

- Hakazalika, Keltume na ta murmushi bayan zafin kwarewa wahalar gudu da kuma boye daga tsõro na Boko Haram

- Yaran da suna gudu Boko Haram, ba da sanin ƙaddara su amma gaskiyan shi ne, wadannan yara suna da tunani mai zurfi

Yadda yaran sansanin 'yan gudun hijira kai kallon nan gaba, mutun zai yi al'ajabi da abin da suke gani

Yadda yaran sansanin 'yan gudun hijira kai kallon nan gaba, mutun zai yi al'ajabi da abin da suke gani

Duk da wahala na hadarin Boko Haram, wadannan yara daga sansanin ‘yan gudun hijira sun haye wajen iya kirkiro abubuwa daga tunaninsu.

Yaran da suna gudu Boko Haram, ba da sanin ƙaddara su amma gaskiyan shi ne, wadannan yara suna da tunani mai zurfi.

Da dariya a fuskansu, yaran sansanin 'yan gudu hijira na kan hada tarihin Boko Haram

Da dariya a fuskansu, yaran sansanin 'yan gudu hijira na kan hada tarihin Boko Haram

KU KARANTA: Yan ta’addan Boko Haram sun kai harin bazata ga sojoji a hanyar Ajiri-Dikwa; kalli sakamakon (HOTUNA)

Su na sansanin, suna zane abin da suka yi dandana ko gani, ciki har kan Majalisar Dinkin Duniya masu saukar da helikofta garin raba musu da kayan agaji.

Idan akwai rai, akwai imani cewar, komai zai yi koma daidai

Idan akwai rai, akwai imani cewar, komai zai yi koma daidai

Fiye da miliyan 1 yara suna gudun hijira saboda rikici a yankin arewa maso gabashin Najeriya.

KU KARANTA: An aika wasu mutane gidan yari a dalilin lalata da maza a Kano

Jirigin sama abin mamaki, tun ba idan yana zuwa da abinci

Jirigin sama abin mamaki, tun ba idan yana zuwa da abinci

Hakazalika, Keltume na ta murmushi bayan zafin kwarewa wahalar gudu da kuma boye daga tsõro na Boko Haram.

Da wannan dariya, wa zai san kalubale da ta fiskanta garin 'yan ta'addan Boko Haram

Da wannan dariya, wa zai san kalubale da ta fiskanta garin 'yan ta'addan Boko Haram

Ta ce: "Akwai baƙin ciki sosai. Maimakon n’ zauna da kuka, ina kokarin yi murmushi da dariya." Ta zama ‘yar gudu hijira tun daga ‘watanni 6 saboda Boko Haram.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wannan bidiyo na nuna wadanda sun tsira hadarin ta'addancin Boko Haram

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato
NAIJ.com
Mailfire view pixel