An shawarci Buhari da ya saida matatun man kasa ga yan kasuwa

An shawarci Buhari da ya saida matatun man kasa ga yan kasuwa

Babban shugaba kuma jigon dan siyasa a jam'iyya mai mulki ta APC kuma tsohon gwamnan Lagos Sanata Bola Ahmed Tinubu ya shawarci shugaba Buhari da ya sayar da matatun man Najeriya.

Tinubu tare da Buhari

Tinubu tare da Buhari

NAIJ.com dai ta samu labarin cewa Cif Sanata Bola Tinubu yace ya zama wajibi gwamnatin shugaba Buhari ya saidawa yan Najeriya matatun man musamman ma yanzu da ya fito karara cewa gwamnati bata iya kula dasu.

KU KARANTA: Buhari ya fasa komawa Ingila a duba lafiyar sa

A cewar shi, idan aka ba yan Najeriya damar kula da matatun mai to tabbas zasu maida hankali wajen gyara su su cigaba da aiki dai dai gwalgwado.

Jigon a jam'iyyar APC ya bayar da wannan shawarar ne a wajen wani taron da akayi don bikin cikar sa shekaru 65 a jihar Legas.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Ga jerin gwanon ma'aikata nan suna zanga zanga

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel