Rochas Okorocha ya ziyarci tsohon shugaban kasa Obasanjo (HOTUNA)

Ma’assashin gidauniyar Rochas, Owella Rochas Okorocha ya kai ziyarar ban girma ga tsahon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo a gidansa dake Abeokuta.

Rochas Okorocha ya ziyarci tsohon shugaban kasa Obasanjo (HOTUNA)

Rochas Okorocha da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo

Gwamnan ya samu rakiyar yan asalin jihar Ogun sannan kuma wadanda suka amfana da shirin gidauniyar Rochas na karatu kyauta.

KU KARANTA KUMA: ‘Dalilin daya sa Buhari ke son Magu ya cigaba da rike EFCC’ – Hon Nwuke

Kalli hotunan ziyarar a kasa:

Rochas Okorocha ya ziyarci tsohon shugaban kasa Obasanjo (HOTUNA)

Rochas Okorocha a lokacin ziyarar da ya kai ma Obasanjo

Rochas Okorocha ya ziyarci tsohon shugaban kasa Obasanjo (HOTUNA)

Gwamna Rochas Okorocha tare da Obasanjo a lokacin da suke taka rawa

Rochas Okorocha ya ziyarci tsohon shugaban kasa Obasanjo (HOTUNA)

Obasanjo tare da daliban da suka amfana daga shirin gidauniyar Rochas

KU KARANTA KUMA: Buhari ya gayyato likitocinsa Najeriya, ya fasa komawa Asibitin Landan

Rochas Okorocha ya ziyarci tsohon shugaban kasa Obasanjo (HOTUNA)

Rochas Okorocha ya ziyarci tsohon shugaban kasa Obasanjo

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyon ra'ayin yan Najeriya kan zaben shugaban kasa Buhari da sukayi.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

NAIJ.com
Mailfire view pixel