Gareku shahararrun marubuta! NAIJ.com na neman marubuta

Gareku shahararrun marubuta! NAIJ.com na neman marubuta

Babban kafar watsa labaran Najeriya kuma kamfanin jaridar NAIJ.com na neman gwanaye. Ku shiga yanzu sannan ku samun damar aiki da tawagar kwararru a harkar labarai.

ANA SON:

Edita

ABUBUWAN DA AKE BUKATA:

- cikakken basira ta rubutu

- gwani a harkokin cikin gida da kuma duniya

- mutun mai dabaru da zurfin tunani

- shirin fuskantar kalubale da karban sababbin abubuwa

TAKALIFI

- kula da labarai da dumi-dumin su da kuma batutuwa

- rubutu da wallafa labarai daga kafofi da daban-daban

- samar da labarai masu inganci, fasali, asali da kuma wadataccen labarai na musamman

Muna bayar da daman a musamman ga matasa da kuma mutane masu ra’ayi don su bunkasa mutun daga rubuta labarai masu sauki zuwa mutane masu samar da manyan labarai tare da miliyoyin masu sauraro da dubunnan masu yadawa a shafukan zumunta, hira da manyan mutane na kasar.

Menene DALILIN da yasa kake son shiga cikin mu?

- albashi mai tsoka + karin kudi a kan nasarorin ka

- samun sabon fasaha a kafofin watsa labaru, aikin jarida da kuma

Ba wai muna bin yayi bane, muna shirya su sannan mu kirkire su

Kada ku bata lokacin ku; kawai ku aika CV da takardar ku (cover letter) zuwa ga careers@corp.naij.com

Ku sani: NAIJ.com na bayar aiki a-ofis da kuma aikin kai (freelance).

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel