Hukumar DSS ta kama Ifeanyi Ubah

Hukumar DSS ta kama Ifeanyi Ubah

An kawo rahotanni cewa jami’an yan sandan farin kaya (DSS) sun kama sannan sun tsare Ifeanyi Uba, mamallakin kamfanin Capital Oil.

A cewar Sahara Reporters, sunan Ubah ya shiga cikin wani al’amarin rashawa dake a kamfanin Nigerian National Petroleum Corporation (NNPC).

KU KARANTA KUMA: ‘Dalilin daya sa Buhari ke son Magu ya cigaba da rike EFCC’ – Hon Nwuke

NAIJ.com ta ruwaito cewa ana zargin mamallakin Capital Oil da cin kudin danyen mai da aka ajiye a kamfaninsa wanda aka siyar ba bisa doka ba.

Hukumar DSS ta kama Ifeanyi Ubah

Hukumar DSS ta kama sannan ta tsare Ifeanyi Ubah

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kalli bidiyon da NAIJ.com ta tambayi yan Najeriya ko sunyi danasanin zaben shugaba Buhari da sukayi

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel