RIKICIN KUDANCIN KADUNA: Wani babban fasto ya nema a tsige El-Rufai

RIKICIN KUDANCIN KADUNA: Wani babban fasto ya nema a tsige El-Rufai

Wani babban fasto ya zawarci ‘yan majalisar dokokin Jihar Kaduna da ta fara aiwatar da tsige gwamnan jihar, Nasir El-Rufai.

RIKICIN KUDANCIN KADUNA: Wani babban fasto ya nema a tsige El-Rufai

Maharaj Ji ya shawarci ‘yan majalisar dokokin Jihar Kaduna da ta tsige gwamna El-Rufai

Shugaban cocin one Love Family, Sat Guru Maharaj Ji ya kira ‘yan majalisar dokokin jihar Kaduna da babban muriya cewa ta fara aiwatar da tsigewar gwamnan jihar, Mallam Nasir El-Rufai kan ci gaba da rikicin a kudancin Kaduna.

Maharaj Ji ya yi wannan furuci yayin da yake zargin gwamnan da rikicin kudancin jihar da ta ki cinyewa, wanda ya kai ga mutuwar mutane da dama mazauna jihar.

NAIJ.COM ta ruwaito cewa, Maharaj Ji ya yi wannan bayyani ne a wani takarda da ya sanya wa hannu da kuma sanya samuwar ga ‘yan jaridu a ranar Talata, 28 ga watan Maris a Ibadan babban birnin jihar Oyo.

Ya ce: "Idan Najeriya ta zama kasar mai bin doka da oda ya kamata a tsige gwamnan".

KU KARANTA KUMA: Don Allah kada ka daga hannun kowa a zaben 2019, sakon Shehu Sani ga Buhari

Maharaj Ji sa'an nan ya yi kira ga ‘yan majalisar dokokin Jihar da ta fara aiwatar da tsige gwamnan.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Abin tausayi, ga bidiyon rikicin kudancin kaduna inda mutane da dama suka rasha rayukansu.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba a wurin bincike akan cin hancin naira 50

Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba a wurin bincike akan cin hancin naira 50

Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba akan cin hancin naira hamsin
NAIJ.com
Mailfire view pixel