Majalisar dattawa ba tada karfin kirana in bayyana a gabanta – Farfesa Sagay

Majalisar dattawa ba tada karfin kirana in bayyana a gabanta – Farfesa Sagay

- Shugaban kwamitin baiwa shugaban kasa shawara akan yaki da rashawa ya ce majalisa ba tada karfin kiransa

- Ya siffanta abinda majalisar dattawa tayi na rashin tabbatar da jami’an INEC a matsayin yarinta

Majalisar dattawa ba tada karfin kirana in bayyana a gabanta – Farfesa Sagay

Farfesa Sagay

Shugaban kwamitin baiwa shugaban kasa shawara akan yaki da rashawa ya mayar da martani ga majalisan dattawa bayan sun bukaci ya bayyana a gabanta saboda ya tuhume da yarinta, kidahumanci da kuma cewa mutane ne maras mutunci.

KU KARANTA: Yan Najeriya 128 sun hallaka cikin teku

Jaridar Premium Times ta bada rahoton cewa Mr. Sagay ta bayyana wannan ne a ranan Laraba, 29 ga watan Maris bayan majalisar dattawa ta yanke shawaran cewa ya bayyana gaban kwamitin da’a akan maganganun da yayi a jaridar Punch.

“Basu da karfin kira na. bani cikin sahun mutanen da zasu iya kira.”

Jaridar NAIJ.com ta bada rahoton cewa Farfesa Sagay yayi magana ne akan rashin tabbatar da kwamishanonin INEC 27 da shugaba Buhari ya gabatar.

Yan majalisan sunce ba zasu tabbatar da kowa ba har sai shugaba Buhari ya sallami Ibrahim Magu a matsayin shugaban hukumar EFCC.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose
NAIJ.com
Mailfire view pixel