Jerin jihohi da bashin da ake bin su

Jerin jihohi da bashin da ake bin su

Hukumar tabbatar da gaskiya cikin kamfanonin hakan ma'adinai wato NEITI ta bayyana cewa basussukan kudin da ake bin jihohi N3.342 tiriliyan a 2016

Jerin basussukan kudin da ake bin kowani jiha a Najeriya

Jerin jihohi da kudin da ake bin su

Jaridar NAIJ.com ta bada rahoton cewa wannan na kunshe ne cikin rahoton NEITI da diraktan yada labaran, Ogbonnaya Orji ya gabatar.

Rahoton NEITI ya nuna cewa jihar Legas tafi yawan bashi , sannan jihohin Delta, Osun, da Akwa Ibom wanda ya kunshi kashi 38 cikin 100 na bashin gaba daya.

KU KARANTA:

Jihar Sokoto da Anambra ne masu mafi karancin bashi a karashe 2016.

Takardar da NEITI ta wallafa yayi bayanin cewa bashin da ake binsu Nada matukar yawa wanda ya kama kashi 55.15 cikin 100 na kasafin kudin 2016 da kuma kashi 48.5 cikin 100 na kasafin kudin 2017.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba akan cin hancin naira hamsin

Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba akan cin hancin naira hamsin

Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba akan cin hancin naira hamsin
NAIJ.com
Mailfire view pixel