Ministan tsaro da ya wakilci shugaba Buhari a dajin Sambisa ya yi jawabi ga rundunar soji (HOTUNA)

Ministan tsaro da ya wakilci shugaba Buhari a dajin Sambisa ya yi jawabi ga rundunar soji (HOTUNA)

Ministan tsaro Birgediya Janar Mansur Dan Ali, wanda ya wakilci shugaba kasa Muhammadu Buhari, yayi jawabi ga rundunar soji a Camp Zero, dake dajin Sambisa, jihar Borno a ranar Talata, 28 ga watan Maris.

Ministan tsaro da ya wakilci shugaba Buhari a dajin Sambisa ya yi jawabi ga rundunar soji (HOTUNA)

Ministan tsaro ya yi jawabi ga rundunar soji a dajin Sambisa

Cikin wadanda suka halarci taron sun hada da mai girma gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima da kuma shugaban hafsan soji, Janar Yusuf Tukur Buratai.

KU KARANTA KUMA: Ba za mu sake bari ‘Yan ta’adda su kwace wani yanki na kasar nan ba – Inji Buhari

A wani al’amari makamanci wannan, NAIJ.com ta ruwaito cewa ministan tsaro, Mansur Dan-Ali, ya sanar da cewa shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau na nan da ransa. Ya bayyana hakan ne a ranar Talata, 28 ga watan Maris, jim kadan bayan ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari kan ayyukan ma’aikatar sa a fadar shugaban kasa, Abuja.

Dan Ali yayi bayanin cewa kama shugaban yan ta’addan yayi ma hukumomin tsaro wahala saboda yan ta’addan na rufe fuska don boye kammaninsu da kuma dauke hankulan mutane, jaridar Punch ta ruwaito.

KU KARANTA KUMA: YANZU YANZU: Buhari ya tsige daraktocin tarayya 5

A halin da ake ciki, ministan ya bada tabbacin cewa za’a kama Shekau nan bada jimawa ba.

Kalli sauran hotunan a kasa:

Ministan tsaro da ya wakilci shugaba Buhari a dajin Sambisa ya yi jawabi ga rundunar soji (HOTUNA)

Ministan tsaro a lokacin da yake jawabi ga rundunar soji

Ministan tsaro da ya wakilci shugaba Buhari a dajin Sambisa ya yi jawabi ga rundunar soji (HOTUNA)

Ministan tsaro da ya wakilci shugaba Buhari a dajin Sambisa

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kalli bidiyon yadda Yarbawa suka kare Hausawa a lokacin rikicin Ile Ife:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili
NAIJ.com
Mailfire view pixel