Karya Ali Ndume yayi! Na gama bautar kasa ‘NYSC’ a 2001 – Dino Melaye (HOTO)

Karya Ali Ndume yayi! Na gama bautar kasa ‘NYSC’ a 2001 – Dino Melaye (HOTO)

A kokarin sa na son tabbatar da cewa ya kammala karatu daga jami’ar Ahmadu Bello, Zaria, sanatan dake wakiltan jihar Kogi ta yamma na tsakiya Dino Melaye ya ce ya kammala bautar kasar sa a shekarar 2001.

Karya Ali Ndume yayi! Na gama bautar kasa ‘NYSC’ a 2001 – Dino Melaye (HOTO)

Sanata Dino ya bayyana takardan shaidar kammala bautar kasar sa

A wani sabon rubutu da ya buga a shafin Instagram Melaye yace ya fara bautar kasa a 2000 ya kuma kammala a 2001 wanda hakan ya saba furuci da Sanata Ali Ndume yayi.

KU KARANTA KUMA: YANZU YANZU: Buhari ya tsige daraktocin tarayya 5

Ya buga wani hoto na takardan shaidar bautar kasar sa.

Melaye yace: “Wani sabon karya na Ndume. Na kammala bautar kasa ‘NYSC’ a 2001.”

KU KARANTA KUMA: Hukumar Kastam ta kwace motocin wani sanata guda 13 a jihar Kano

Kalli hoton rubutun sa a kasa:

Karya Ali Ndume yayi! Na gama bautar kasa ‘NYSC’ a 2001 – Dino Melaye (HOTO)

Dino Melaye ya bayyana cewa ya kammala bautar kasa a 2001

A halin da ake ciki, yan Najeriya sun maida martani ga kamma karatun Melaye da kuma bautar kasar sa ta hanyoyi da daban-daban.

Kalli wasu martani daga yan Najeriya a kasa:

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kalli bidiyon NAIJ.com na tsohon shugaban hukumar NNPC a kotu:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili
NAIJ.com
Mailfire view pixel