Dandalin Kannywood: Za'a dage hukuncin dakatarwar da akayi wa Rahama Sadau

Dandalin Kannywood: Za'a dage hukuncin dakatarwar da akayi wa Rahama Sadau

Wani sabon labarine muka samu a yau talata yana cewa jaruma Rahma Sadau zata dawo sana'ar hausa fim tun bayan da kungiyar ladabtarwa ta Moppan tayi mata korar kare.

Jaruma Rahama Sadau

Jaruma Rahama Sadau

Mun sami wannan labarin daga bakin shugaban kungiyar Moppan din, wato Kabiru Maikaba.

Acewar Shugaban tabbas ya kamata mu yafe wa Rahma tunda ta tuba daga laifin da ta aikata. Mu ma masu laifine awajen Allah kuma muna da tabbacin idan mun tuba zai yafe mana dan haka muma mun yafewa Rahma Sadau.

KU KARANTA: Masu saida Dala na kokawa da kuma tafka asara

A baya dai jaridar NAIJ.com ta ruwaito cewar an dakatar da jarumar sakamakon fitowa da tayi a cikin wata wakar turanci aka kuma nuna ta tana rungume wani namiji a ciki.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Ku kalli bidiyon yar wasa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel