Yan kasuwan canji sunyi asaran N130 million a mako 1

Yan kasuwan canji sunyi asaran N130 million a mako 1

An bada rahoton cewa Naira ta kara daraja da kasha 12.36 cikin 100 a kasuwan bayan fagge a mako 1 da ya gabata

Yayinda Naira ke kara daraja, yan kasuwan canji sunyi asaran N130 million a mako 1 – Shugaban yan kasuwa

Yayinda Naira ke kara daraja, yan kasuwan canji sunyi asaran N130 million a mako 1 – Shugaban yan kasuwa

Yayinda Naira ke kara daraja, shugaba yan kasuwan BDC yace mambobinsa sunyi asaran miliyan 130 sanadiyar abinda babban bankin Najeriya CBN tayi.

NAIJ.com ta baya rahoton cewa a ranan Litinin, an sayar da dala N440 amma a ranan Juma’a ta sauko N390.

Yayinda Naira ke cigaba da kara daraja, masana sunce ya kamata CBN ta gyara kudin saboda tattalin arzikin Najeriya.

KU KARANTA: Wuta a hedkwatan INEC da ke Abuja

Alh Aminu Gwadabe, shugaban yan kungiyar ksuwan canji yace yan kasuwa masu lasisi sunyi asaran N130 milliion a cikin mako daya.

Game da cewarsa, mutane sun daina sayan dala daga hannunsu domi biyan kudin makaranta, asibiti, kasuwanci a farashi smaa da N375. Yayi kira ga CBN tayi dubi cikin wannan abu.

Bankin CBN ta tura kudi dala biliyan 1.5 zuwa kasuwan canji tun watan Fabrairu.

Mr. Gwadabe yayi kiraga jami’an tsaro su tabbatar da cewa sun hana canji kudi a iyakokin Najeriya saboda darajan Naira da ke karuwa ya samu wurin zama.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili
NAIJ.com
Mailfire view pixel