Gobara a hedkwatan INEC da ke Abuja (Hotuna)

Gobara a hedkwatan INEC da ke Abuja (Hotuna)

- Ma’aikatan hukumar kashe wuta sun kawar da wata gobara a hedkwatan INEC da ke Abuja

- Ikon Allah dai babu ran da aka rasa ko kuma takardu

Gobara a hedkwatan INEC da ke Abuja (Hotuna)

Gobara a hedkwatan INEC da ke Abuja (Hotuna)

An samu wata yar karamar gobara a hedkwatan hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta a Abuja, yau Litinin, 27 ga watan Maris.

Jaridar Punch ta bada rahoton cewa wutan ta fara ne daga AC na ofishin mai taimkawa shugaban hukumar INEC.

KU KARANTA: Wani ministan Buhari zai yi murabus

Game da cewan rahoton, wutan ta fara ne misalin karfe 12:10 na rana kuma ta kona labilen ofishin.

Amma da wuri jami’an kashe wuta suka kawar da gobaran kafin ta fara ci sosai.

Zaku tuna cewa jaridar NAIJ.com ta kawo muku cewa hukumar INEC ta dakatad da ma’aikatanta guda 202 wadanda hukumar hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zago kasa ta ke tuhuma da amsan cin hancin N23bn a hannun tsohuwar ministan mai, Diezani-Alison Madueke.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel