Na kusa da tsohon shugaba Jonathan yayi kira ga Fastoci

Na kusa da tsohon shugaba Jonathan yayi kira ga Fastoci

- Jama’a da dama dai suna ta kashe kan su a cikin ‘yan kwanakin nan

- Tsohon mai ba shugaban kasa shawarar yayi kira da Fastoci su sayar da jiragen su

- Reno Omokri yace sai ayi amfani da kudin domin a ciyar da marasi karfi

Na kusa da tsohon shugaba Jonathan yayi kira ga Fastoci

Reno Omokri yayi kira ga Fastoci

Mai ba tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan yayi kira da Fastocin kasar nan su ji tausayin talakawan da ke fama a cikin wannan yanayi. Reno Omokri yace ba a taba samun lokacin da Jama’a ke kashe kan su domin takaici ba kamar wannan lokaci.

Reno Omokri yayi kira ga Fastocin Najeriya su sayar da jiragen su na yawo domin talakawa su ci abinci. Mista Omokri yace idan har aka sayar da jiragen, Jama’a da dama za su samu halin cin abinci gudun kar su kashe kan su.

KU KARANTA: Ko za a kashe ni sai na tonawa Dino Melaye asiri-Sahara Reporters

Na kusa da tsohon shugaba Jonathan yayi kira ga Fastoci

Na kusa da tsohon shugaba Jonathan yayi kira ga Fastocin Najeriya

Reno Omokri wanda shi ma Fasto ne yace Yesu Almasihu ya rika ciyar da Bayin Allah a lokacin sa. Ana dai ta samun karuwar masu fadawa cikin ruwa su na kashe kan su a Legas saboda tsabar takaicin Duniya.

Wani ikon Allah kuma sai bayan shekaru sama da 1400 masana Kimiyya su ka fahimci cewa ashe jinjiri da aka haifa yana bukatar sukari nan take bayan haihuwar sa. Musulmai dai sun dade da sanin wannan tun ba yau ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel