Shugaba Buhari ta keta tarihi, ya saki N1 trillion domin manyan ayyuka

Shugaba Buhari ta keta tarihi, ya saki N1 trillion domin manyan ayyuka

- Ministan kudi, Kemi Adeosun, tace an saki kudi N1 trillion domin manyan ayyuka a 2016

- Adeosun tace kudin ya kunshi wasu ayyuka har da gina titin jirgi tsakanin Legas da Kano

Shugaba Buhari ta keta tarihi, ya saki N1 trillion domin manyan ayyuka

Shugaba Buhari ta keta tarihi, ya saki N1 trillion domin manyan ayyuka

Ministan kudi, Kemi Adeosun, ya bayyana cewa kudin da aka baiwa ma’aikatu a kasafin kudin 2016 N1 trillion ne.

Mrs. Adeosun tace wannan keta tarihi ne wanda ba’a taba yi ba domin yin manyan ayyuka a kasa.

KU KARANTA:

“Zuwa yanzu dai an saki N1 trillion akan manyan ayyuka. Wannan shine kudi mafi yawa da aka saki na aiki a tarihin kasan nan,” Tace.

Ministan ta bayyana yawan kudin ne a wata hira da kwamitin yan majalisan wakilai akan matsin tattalin arziki a Abuja.

Tace an saki kudin domin wasu manyan ayyuka a kasafin kudin 2016, wanda ya kunshi fara ginin titin jirgi tsakanin Legas da Kano, gyaran hanyoyi, kiran mabiyan ruwa domin habaka aikin noma, da kuma gyara kayayyakin jirgin sama a kasar.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili
NAIJ.com
Mailfire view pixel