Femi Adesina: Buhari zai yi magana game da Magu

Femi Adesina: Buhari zai yi magana game da Magu

Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari zai yi magana game da batun Ibrahim Magu na EFCC da Majalisa ta ki tabbatarwa

Femi Adesina: Buhari zai yi magana game da Magu

Femi Adesina yace Buhari zai yi magana game da Magu

Femi Adesina wanda ke magana da bakin Shugaban kasar ya bayyana cewa Shugaba Buhari zai yi magana game da batun Shugaban EFCC Ibrahim Magu da Majalisa ta ki tabbatarwa har sau biyu bayan an aika mata sunan shi.

Adesina yace har yanzu Shugaban Kasar bai gana da Majalisa ba game da batun. Mista Adesina ya bayyana haka ne a wata waya da yayi da manema labarai a daren jiya Asabar. Mista Femi Adesina yace shugaban kasa zai yi jawabi da zaran ya tattauna da Majalisa game da batun.

KU KARANTA:

Femi Adesina: Buhari zai yi magana game da Magu

DSS: Buhari zai yi magana game da Magu

Yadda DSS ta jefa Magu cikin rikici

Femi Adesina: Buhari zai yi magana game da Magu

Rahoton DSS: Buhari zai yi magana game da Magu

Majalisar Dattawa dai tace wasikar da DSS ta fitar game da Ibrahim Magu ta wanke ta daga dukkan zargi. An dai samu ganin abin da wasikar da ta jefa Magu cikin matsala ta kunsa. Sai dai tuni duk ya wanke kan sa a wani martani da ya bada.

Yanzu haka dai ya ragewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara aika sunan Magu ko kuma ya nemi wani dabam ya jagoranci Hukumar EFCC inji Ministan shari’a na kasar Abubakar Malami SAN.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel