Mutane sunci abincin sayarwa sun mutu

Mutane sunci abincin sayarwa sun mutu

Kwastamomi da dama da ke cin abinci a wani gidan abinci da ke Ogoja, jihar Kross Riba suna rasa rayukansu bayan sun ci abincin guba

Mutane da dama sun hallaka yayinda mai abincin sayarwa ya sanya guba cikin abinci

Mutane da dama sun hallaka yayinda mai abincin sayarwa ya sanya guba cikin abinci

Mai gidan abinci, Paul Armond, ya bayyana cewa lallai f ya sanya guba cikin abincin saboda ya kashe su.

Jaridar Vanguard ta bada rahoton cewa hukumar yan sanda sun damke Paul Armond kuma ana cigaba da gudanar da bincike.

KU KARANTA: Abubuwan da Magu ke rikici da su

Wani likitan babban asibitin Ogoja da aka kai mkwastamomin, Dr. Patrick Ubi, yace dukkansu abinci iri daya suka ci, kuma sun kasance suna haka kullum.

“Bayan awa 2 da cin abincin, wadanda suka suka fara ciwon ciki, wasu suka fara amai, wasu kuma suka fara kumfa a baki.”

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel