El-Rufai yayi magana kan wasikar da ya aika ma Buhari

El-Rufai yayi magana kan wasikar da ya aika ma Buhari

Karo na farko Gwamnan jihar Kaduna Nasir Elrufai ya bayyana ma jaridar Daily Trust na ranar Lahadi sauran abubuwan da yan Najeriya basu sani ba game da wasikar da ya aika ma shugaban kasa Muhammadu Buhari.

El-Rufai yayi magana kan wasikar da ya aika ma Buhari

El-Rufai yayi magana kan wasikar da ya aika ma Buhari

Ya kuma yi magana kan yadda akayi wasikar ta bayyana, dangantakar sa da shugaban kasa, da kuma mambobin dake kewaye da shi, dalilin da yasa aka nufe sa, jita jitan tsayawar sa takaran shugabanci da wasu abubuwa da dama.

KU KARANTA KUMA: Jam'iyyar APC tayi babban rashin wani jigo zuwa PDP

A gobe Lahadi, 26 ga watan Maris ne za’a ji yaddan hiran tasu ta kaya.

A baya, NAIJ.com ta ruwaito yadda gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya bayyana cewa yana karfafa ma jama’ar dake zama a karkashin sa da su fada mai gaskiya a ko wani lokaci.

A cikin wasikar da ya aika ma shugaban kasa mai shafi 30, El-Rufai ya bayyana ma shugaban kasa cewa kasar ta shiga mawuyacin hali a karkashin gwamnatin sa.

Ya kuma fada ma shugaban kasar cewa manufofin sa da aikin sa ya taimaka gurin wahalan da warzu a tsakanin jama’an kasa kuma cewa yana iya shafar manufan Najeriya na bunkasa.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?
NAIJ.com
Mailfire view pixel