Dala fa ta shiga 'uku', ta kara ragargajewa

Dala fa ta shiga 'uku', ta kara ragargajewa

- Babban bankin Najeriya watau Central Bank of Nigeria (CBN) ya kara wadata kasar nan da wasu karin kudaden daloli wandanda suka kai $100 musamman ma ga matasa.

- Daya daga cikin manyan daraktocin bankin mai suna Isaac Okorafor ne ya bayyana ma manema labarai hakan a wata zantawa da yayi da su.

Dala ta kara ragargajewa

Dala fa ta shiga 'uku', ta kara ragargajewa

Yanzu dai darajar dalar ta ruguje ya zuwa N330 akan ko wace dala a wani lokacin ma har N320.

A wani labarin kuma, Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari ta bayar da wata babbar kwangila ta biliyoyin dalolin da suka kai $1.79 biliyan don habaka harkar sufurin jiragen kasa a Arewa.

KU KARANTA: Sabuwar barazana ga shirin hako mai a Arewa

Gwamnatin ta ba wani kamfanin kasar Chana wannan gagarumar kwangilar ne don ya ci gaba da kashi na biyu na aikin fadada hanyoyin jiragen kasan dake a garin Abuja babban birnin kasar.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda

Kungiyar tsaro na farar hula ta bukaci a daure Sufeto Janar na ‘yan sanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel