Jam'iyyar APC tayi babban rashin wani jigo zuwa PDP

Jam'iyyar APC tayi babban rashin wani jigo zuwa PDP

- Cif Paulinu Akpeki wanda daman dan PDP amma kuma sai ya koma APC a kwanakin baya yanzu ya sake komawa PDP din

- An dai ruwaito cewa komawar tasa bata rasa nasaba da dawowar tsohon gwamnan jihar James Ibori

Jam'iyyar APC tayi babban rashin wani jigo zuwa PDP

Jam'iyyar APC tayi babban rashin wani jigo zuwa PDP

Makomar jam'iyyar APC a jihar Delta tana rawa da tangadi bayan wani babban jigon ta mai suna Cif Paulinus Akpeki ya fice daga jam'iyyar ya kuma koma jam'iyyar PDP da ke mulki a jihar.

Shi dai Paulinus Akpeki wani tsohon kwamishinan jihar ne sannan babbar kusa a cikin gwamnatin da ta gabata a jihar amma sai ya fice daga jam'iyyar ta PDP a kwanakin baya kafin daga bisani ya dawo jam'iyyar tasa ta asali.

KU KARANTA: Rikici a Sokoto, kotu ta sa a kama magajin gari

A wani labarin kuma, Babban bankin Najeriya watau Central Bank of Nigeria (CBN) ya kara wadata kasar nan da wasu karin kudaden daloli wandanda suka kai $100 musamman ma ga matasa.

Daya daga cikin manyan daraktocin bankin mai suna Isaac Okorafor ne ya bayyana ma manema labarai hakan a wata zantawa da yayi da su.

Yanzu dai darajar dalar ta ruguje ya zuwa N330 akan ko wace dala a wani lokacin ma har N320.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel