Hukumar Alhazai ta Najeriya na shirin kafa asusun tanadi ga mahajjata

Hukumar Alhazai ta Najeriya na shirin kafa asusun tanadi ga mahajjata

- Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON), na shirin tallafa wa maniyyatan

- A cikin shirin musulmai za su iya ajiyar kudi kadan-kadan har lokacin da ajiyarsu ya isa yi aikin hajji

Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON), ta kammala tsarin kafa asusun tanadi ga mahajjata da kuma zuba jari domin taimakawa maniyyatan da nufin biya kada-kadan.

Shugaban NAHCON, Alhaji Abdullahi Muhammad, ya bayyana haka a cikin wata hira da kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) a babban birnin tarayya, Abuja.

Muhammad ya bayyana cewa, idan aka kafa wannan shirin zai tabbatar da kudi cin gashin ga hukumar.

KU KARANTA KUMA: Buhari ya tsige wani babban sakateren

Shugaban ya kara bayyana cewa, a karkashin wannan shirin musulmai za su iya yi aikin hajji a lokacin da ajiyarsu ya isa kudin hajji.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel