APC ta shiga tsakanin rikicin ‘Yan Majalisa da shugaban kasa

APC ta shiga tsakanin rikicin ‘Yan Majalisa da shugaban kasa

Jam’iyyar APC mai mulki ta shigo cikin rikicin da ake samu tsakanin shugaban kasa Muhammadu Buhari da ‘Yan Majalisan kasar

APC ta shiga tsakanin rikicin ‘Yan Majalisa da shugaban kasa

APC ta shiga tsakanin rikicin ‘Yan Majalisa da shugaban kasa

Shugaban Jam’iyyar APC na kasa watau Cif John Oyegun ya ziyarci shugaban Majalisar wakilai na kasar Rt. Hon. Yakubu Dogara inda ya yaba da kokarin sa wajen goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Kamar yadda NAIJ.com ta rahoto, Shugaban Jam’iyyar APC Cif Oyegun bayan ya gana da Yakubu Dogara na dogon lokaci ya bayyana cewa Majalisar wakilai da Yakubu Dogara yake jagoranta nuna goyon baya ga shugaba Buhari wajen sha’anin kasafin kudi da sauran abubuwa. #

KU KARANTA: Makarfi da Sheriff za su sasanta

APC ta shiga tsakanin rikicin ‘Yan Majalisa da shugaban kasa

Shugaban Majalisa ya gana da shugaban APC na kasa

A game da rade-radin cewa Majalisa na shirin dakatar da Gwamnatin shugaba Buhari, Majalisar ta karyata wannan rahoto tace sam ba ta ko fadi haka ba sharri ne kurum na mutane. Sanata Sabi yace wasu ne kawai ke yada irin wadannan karyayaki.

Mun samu labari a yau dai cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi ‘Yan Majalisar dattawar da su bi a hankali wajen bata masa suna da yin ba daidai ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel