Majalisar wakilai ta gayyaci Emefiele da Kachikwu akan zargin karkatar da kudin canji

Majalisar wakilai ta gayyaci Emefiele da Kachikwu akan zargin karkatar da kudin canji

- Majalisar wakilan tarayya tana gudanar da bincike cikin zargin kudin canjin da wasu yan kasuwa mai suka karkatar tsakanin shekaran 2016 da 2017

- Kana majalisar ta umurci sifeto janar na yan sanda, Ibrahim Idris, sun nemo dirakta manajan HAR Petroleum Resources Ltd, Andrew Alagu

Majalisar wakilai ta gayyaci Emefiele da Kachikwu akan zargin karkatar da kudin canji

Majalisar wakilai ta gayyaci Emefiele da Kachikwu akan zargin karkatar da kudin canji

Majalisar wakilan tarayya tana tuhumtar kamfanin HAR Petroleum Resources Ltd akan karkatar da kudin canji.

Game da cewar jaridar NAN, kwamitin majalisar wakilai akan duba kudin mai, wacce tayi kira a ranan Alhamis, 23 ga watan Maris, tac akwai bukatan gudanar da bincike cikin zancen karkatar da kudi $26 million na shigo da man fetur. Kuma za’ayi wannan ranan 27 ga watan Maris.

KU KARANTA: An gurfanar da wasu yan damfara da BVN

Shugaban kwamitin, Nnanna Igbokwe, yayi kiraga sifeto janar na yan sanda, Ibrahim Idris, ya nemo inda diraktan HAR Petroleum resources, Andrew Alagu, a ranan 27 ga watan Maris.

Yace: “ Munada ilimin cewa a shekarar 2014, kamfanin ku ta samu sama da dala miliyan 11, kuma a shekarar 2015, ta samu karin dala miliyan 14 daga Zenith Bank domin shigo da man fetur.”

“Amma kun musanta cewa babu ruwanku da aikin shigo da man fetur, kuma bakuyi wani abu da NNPC ba. ina kudi dala miliyan 26 da kuka amsa game da cewar CBN? “

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel