Tsagerun Neja Delta kun shiga 'uku' - Inji sojin Ruwa

Tsagerun Neja Delta kun shiga 'uku' - Inji sojin Ruwa

- A yau ne mayakan ruwa daga kasashe duniya 30 suka fara wani atisaye na shekara-shekara akan tekun Najeriya

- Atisayen mai taken "Obangame Express" rundunar mayakan Amurka, dake Afirka ta “US Afri Command” ke daukar nauyinsa

Tsagerun Neja Delta kun shiga 'uku' - Inji sojin Ruwa

Tsagerun Neja Delta kun shiga 'uku' - Inji sojin Ruwa

Baya ga kasashen Afirka, akwai wasu kasashen dake wajen nahiyar Afirka kamar su Belgium, Brazil Denmark, Norway, Turkey da Netherlands, dake halartar atisayen.

KU KARANTA: An yi rashin wani babban sarki a Arewa

Ko a baya an gudanar da irin wannan atisayen a Najeriya, hakan kuma ya karfafa hadin kai da ma’amala da yarda tsakanin dakarun ruwan kasashen Afirka maso kudu da maso yamma kuma ya taimaka wajen magance wasu matsalolin dake addabar ruwan yankin in ji Navy Captain Suleman Dahun dake wakiltar Najeriya.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel