Fadan karshe! Makarfi da Sheriff sun kammala shirin gwabzawar karshe a kotun Allah ya Isa

Fadan karshe! Makarfi da Sheriff sun kammala shirin gwabzawar karshe a kotun Allah ya Isa

- Bangarorin PDP, biyu sun taru a kotun koli domin sanin makomar kowane bangare daukaka karar Ali Modu Sheriff, da kwamitin Ahmed Muhammed Makarfi ya shigar biyo bayan hukuncin kotun daukaka kara da ya ba Sharif sahihancin mulkin jam’iyya

- Shalkwatar PDP, kuma karkashin mulkin Modu Sheriff, ta bukaci kotun ta kori karar da cewar wadanda suka shigar da karar sojojin gona ne da wasu ke amfani da su

Fadan karshe! Makarfi da Shariff sun kammala shirin gwabzawar karshe a kotun Allah ya Isa

Makarfi da Shariff

Barrister Bashir Maidugu, shine mai ba jam’iyyar PDP, shawara ta fuskar shari’a, ya ce: “Watsar da su kawai za a yi, domin haramtacciyar kungiya ce da suke kiran kansu bayan kuma kotu ta haramta hakan, idan ba sojojin gona bane ta yaya iyayen jam’iyya zasu nemi a yi sulhu amma mutanen makarfi ne kadai suka fito suka ce basu yarda ba.”

KU KARANTA: Majalisar dattawa nayi wa shugaba Buhari zagon kasa

Zuwa yanzu dai kwamitin na makarfi bai shirya biyewa sunhun ba, Rufa’i Usman, dan PDP, sulhu ne da aka fara sauraron shari’ar a gabansa, ya bayyana cewa “mu bamu da wata shari’a, jam’iyyar PDP daya ce, da suka shigar da kara munje muji mai ke tafe da su, amma ina tabbatar maka da cewa bamu da shari’a da su.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 a Sakkwato

Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 a Sakkwato

Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 da kyautar kudi a Sakkwato
NAIJ.com
Mailfire view pixel