Libya ta sake taso keyar wasu ‘yan Najeriya 159 (Hotuna)

An dawo da wasu ‘yan Najeriya daga kasar Libya yayin kokarin tsallakawa zuwa Turai.

Libya ta sake taso keyar wasu ‘yan Najeriya 159 (Hotuna)

Wadannan ne ‘yan ci-rani da kasar Libya ta taso keyarsu zuwa gida a ranar Alhamis, 23 ga watan Maris.

Mahukuntan kasar Libya sun taso keyar ‘yan Najeriya 159 zuwa gida a ranar Alhamis, 23 ga watan Maris bayan da aka kama su suna kokarin tsallakawa zuwa Turai, wannan ne karo na biyu da aka dawo da ‘yan ci-ranin na Najeriyar a mako guda.

Libya ta sake taso keyar wasu ‘yan Najeriya 159 (Hotuna)

Wadannan ne ‘yan ci-rani da kasar Libya ta taso keyarsu zuwa gida a ranar Alhamis, 23 ga watan Maris.

Shugaban hukumar kula da bakin haure a Libya Badredine Ben Hameed, ya ce an taso keyar ‘yan Najeriyar ne karkashin wani hadin gwiwa tsakaninsu da hukumar kula na bakin haure ta majalisar dinkin duniya (OIM).

Libya ta sake taso keyar wasu ‘yan Najeriya 159 (Hotuna)

Wadannan ne yan Najeriya

Akwai dai mata da dama cikin ‘yan ci-ranin da Libya ta taso keyarsu.

Libya ta sake taso keyar wasu ‘yan Najeriya 159 (Hotuna)

Wadannan ne ‘yan ci-rani da kasar Libya ta taso keyarsu zuwa gida a ranar Alhamis, 23 ga watan Maris.

Wannan na zuwa bayan Libya ta taso keyar ‘yan kasar Kodebuwa kimanin 150 a ranar Talata, 22 ga watan Maris.

Libya ta sake taso keyar wasu ‘yan Najeriya 159 (Hotuna)

Wadannan ne ‘yan ci-rani da kasar Libya ta taso keyarsu zuwa gida a ranar Alhamis, 23 ga watan Maris.

KU KARANTA KUMA: ‘Buhari yayi taka-tsantsan da yan amshin shata’ - inji Sarkin Kano

Kasar Libya dai ta kasance hanyar da ‘yan ci-rani ke ratsowa yawanci daga Nijar domin tsallakawa zuwa kasashen Turai.

Libya ta sake taso keyar wasu ‘yan Najeriya 159 (Hotuna)

Wadannan ne ‘yan ci-rani da kasar Libya ta taso keyarsu zuwa gida a ranar Alhamis, 23 ga watan Maris.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

NAIJ.com
Mailfire view pixel