Sunayen sababbin kwamishinonin hukumar zabe 27 da Buhari ya aika majalisa

Sunayen sababbin kwamishinonin hukumar zabe 27 da Buhari ya aika majalisa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zabi mutane 27 a matsayin kwamishinonin hukumar zabe mai zaman kanta (INEC).

Ya aika sunayen su majalisar dattawan Najeriya domin amincewa da su.

Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya karanta wasikar da shugaba Buhari ya aika inda ya bukaci a tabbatar da mutane 27 da ya zaba, a ranar Alhamis, 23 ga watan Maris.

KU KARANTA KUMA: Majalisar Dattawa na shirin dakatar da Gwamnatin Buhari?

NAIJ.com ta kawo maku cikakken sunayen mutanen 27 da jihohin su:

1. Godswill Obioma, Abia

2. Ibrahim Abdullahi, Adamawa

3. Ahmed Makama, Bauchi

4. James Apam, Benue

5. Mike Igibi, Delta

6. Nwachukwu Orji, Ebonyi

7. Iloh Chuks, Enugu

8. Hussaini Pai, FCT

9. Sadiq Musa, Kaduna

10. Jibrin Zarewa, Kano

11. Asmau Maikudi, Katsina

12. Mahmuda Isah Kebbi

13. Samuel Egwu, Kogi

14. Rufus Akeju, Lagos

15. Mustapha Zubairu, Niger

16. Agboke Olaleke, Ogun

17. Sam Olumekun, Ondo

18. Abdulganiyu Raji, Oyo

19. Riskuwa Shehu, Sokoto

20. Kasim Geidam, Yobe

21. Bello Mahmud, Zamfara

22. Nentawe Yilwada, Plateau

23. Umar Ibrahim, Taraba

24. Emeka Joseph, Imo

25. Obo Effanga, Cross River

26. Francis Ezeonu, Anambra da

27. Briyai Frankland, Bayelsa

KU KARANTA KUMA: DA DUMI-DUMI: Shugaba Buhari yayi sabon nadi

Sunayen sababbin kwamishinonin hukumar zabe 27 da Buhari ya aika majalisa

Sunayen sababbin kwamishinonin hukumar zabe 27 da Buhari ya aika majalisa

Bidiyon wasu jami’an INEC da suka gurfana a gaban wata babban kotun Abuja kan zargin aikata cin hanci da rashawa a lokacin zaben jihar Rivers.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel