Anyi gurfanar da masu damfaran mutane da BVN

Anyi gurfanar da masu damfaran mutane da BVN

Hukumar Hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta gurfanar da wasu yan damfara 2 masu suna Innocent Clinton da Emmanuel Okanni a gaban alkali Sa'ad Mohammed a babban kotun jihar.

Anyi gurfanar da masu amfani da lamban BVN na mutane wajen damfara

Anyi gurfanar da masu amfani da lamban BVN na mutane wajen damfara

Barayin yan asalin karamar hukumar Orlu ne na jihar Imo wadanda suka shahara wajen damfaran mutane ta hanyar amfani da lamban BVN dinsu.

KU KARANTA: Jirgin ruwa dauke da taki ta shigo Najeriya

Hukumar EFCC shiyar jihar Gwambe ne damkesu bayan bisa ga wata kara da wani Ibrahim Gwamna yayi na cewa a ranan 7 ga watan Disamba, wani mai suna Kingsley ya kirashi kuma yace masa shi maaikacin Diamond bank ne, ya samu wata sako daga bankin Diamond cewa ya kira wani lamba.

Kawai kafin ya ankara, sai dai yaji alert cewa an cire kudi N864, 000.00 daga cikin asusun bankinsa.

Bayan an gurfanar da su, an yanke musu hukuncin watanni 6 a kurkuku ko kuma su biya kaffaran N30,000.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel