Jirgin ruwa dauke da taki ta shigo daga kasar Maroko - NNPC

Jirgin ruwa dauke da taki ta shigo daga kasar Maroko - NNPC

Karo na farko na shigo da taki daga kasar Maroko ya karaso Najeriya, duk da cewan ana sauraron wasu jiragen a kwanaki masu zuwa.Dirakta manajan kamfanin NNPC, Dakta Maikanti Kachalla Baru, ya fadi.

Jirgin ruwa dauke da taki ta shigo daga kasar Maroko - NNPC

Jirgin ruwa dauke da taki ta shigo daga kasar Maroko - NNPC

Yayinda yake karban bakuntan Shugaban kungiyar New Partnership for African Development (NEPAD-Nigeria), Princess Gloria Akobundu, a kamfanin NNPC, Baru ya ce gwamatin kasar Maroko ta amince da cewa Najeriya ta biya kudin cikin kwanaki 90.

Wannan abu na faruwa ne bayan wata yarjejeniya da Shugaban kasa, Buhari yayi da darling Maroko akan kasuwancin kayan hada taki wanda zai samar da ayyuka 50,000.

KU KARANTA: Jami'ar Landan tace bata son wani Dino Melaye ba

Wata jawabin da NNPC ta saki ya bayyana cewa yarjejeniyar da akayi shine canjin sinadarin Phosphate domin habaka aikin noma , kuma wannan abu ya fara haifan da mai Ido.

Baru yace: “Kasar Maroko ta aiko mana da jirgi dauke da sinadarin Phosphate kuma an mikasu ga maaikatun hada taki a fadin kasa. A yanzu, maaikatun 11 sun hada taki.”

Baru ya kara da cewa Kari da cewan wannan zai habaka aikin noma a Najeriya , zai karfafa alakan kasashen guda 2.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel