Barayin tsofaffin Gwamnoni 5 da EFCC ke nema ruwa a jallo

Barayin tsofaffin Gwamnoni 5 da EFCC ke nema ruwa a jallo

Hukumar EFCC mai yaki da zamba a Najeriya na binciken wasu tsofaffin Gwamnoni da ake zargi sun handami kudin kasar a lokacin suna ofis. Ga jerin su nan tafe

Gwamnoni 5 da EFCC ke nema ruwa a jallo (Jeri)

Daya daga cikin Gwamnoni 5 da EFCC ke nema ruwa a jallo

EFCC mai yaki da cin hanci na binciken wasu Gwamnonin Najeriya da ake zargi sun handami kudi a baya wanda an dauki dogon lokaci ana shari’a har yanzu ba karasa ba. Mafi yawan wadanda ake zargi dai Gwamnonin Arewa ne.

Ana zargin tsohon Gwamnan Katsina Ibrahim Shema ya saci Naira Biliyan 11 lokacin yana Gwamna. Sannan kuma akwai Tsofaffin Gwamnonin Adamawa Umaru Fintiri da Gwamna da ake zargi da satan Naira Biliyan 2.9 da kuma Biliyan 29.

KU KARANTA: Hamid Ali yayi taurin kai ga Majalisa

Gwamnoni 5 da EFCC ke nema ruwa a jallo (Jeri)

Gwamnoni 5 da EFCC ke nema ruwa a jallo (Jeri)

Haka kuma a jerin akwai tsohon Gwamna Danjuma Goje da ake zargi yayi gaba da Naira Biliyan 25. Babban wanda ake zargi a jerin dai shi ne Gwamna Saminu Turaki na Jigawa wanda EFCC ke zargin ya saci sama da Naira Biliyan 36 lokacin da yayi Gwamna a shekarar 1999 har 2007.

A wani rahoton kuma Hukumar gudanar da zabe na kasa watau INEC tace da na’ura za ayi amfani a wajen shirya zabe mai zuwa da za ayi a shekarar 2019. Wannan zai kawo sauki wurin irin mugun magudin da ake tafkawa na zabe.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili
NAIJ.com
Mailfire view pixel