Da yiwuwan Naira zata kara daraja zuwa N350 gobe Juma’a

Da yiwuwan Naira zata kara daraja zuwa N350 gobe Juma’a

Rahotannin da muke samu na nuna cewa dalar Amurka ta rage daraja bisa Naira a yau inda kasuwa ta tashi N380 zuwa N400 ga dala, kana kuma N500 ga Fam da kuma N430 ga Yuro

Da yiwuwan Naira zata kara daraja zuwa N350 gobe Juma’a. yayinda kasuwa ta tashi a N380/$1 a yau

Da yiwuwan Naira zata kara daraja zuwa N350 gobe Juma’a. yayinda kasuwa ta tashi a N380/$1 a yau

Game da cewar Yahya Mohammed, wani dan kasuwan canji, yace : "Akwai yuwuwan an sayar da dalar Amurka N350 gobe Juma’a.”

KU KARANTA: Dino Melaye barawo ne - Sahara Reporters

Alhaji Aminu Gwadabe, shugaban kungiyar yan kasuwan canji, yace yan kasuwan na fuskantan rashin kasuwa daga wurin kwastamominsu.“Wasunsu na cewa su fa ba zasu say aba sai dai a N375 / $.”

Babban bankin Najeriya CBN dai ta lashi takobin cewa lallai fa sai ta karfafa darajan Naira a kasuwan canji saboda masu boe dala.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel