Jiragen ruwa 26 dauke da kayan abinci da man fetur ta sun karaso Najeriya

Jiragen ruwa 26 dauke da kayan abinci da man fetur ta sun karaso Najeriya

Jiragen ruwa 26 dauke da kayayyakin man fetur, kayan abinci, da wasu kayayyakin zasu sauka a Apapa da tashar jirgin ruwan Tin-zCan da ke jihar Lega daga Yau 23 ga watan Maris zuwa 15 ga watan Afrilu.

Jiragen ruwa 26 dauke da kayan abinci da man fetur ta sun karaso Najeriya

Jiragen ruwa 26 dauke da kayan abinci da man fetur ta sun karaso Najeriya

Hukumar tashan jiragen ruwan Najeriya wato NPA ta bayyana wannan ne ta mujallarta mai sina “Shipping Position” a ranan Alhamis a jihar Legas.

KU KARANTA: Buhari ya jajintawa kasar Ingila

Jaridar NAN ta bada rahoton cewa jiragen ruwa 4 daga ciki na jibge da man fetur zalla.

Sauran jiragen 22 na dauke kayan abinci irinsu alkama, siga, karafuna, waken soya, kifaye, robobi da kwantena. An ce jirage sun sauka.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel