Ministan Buhari ya duba inganci aikin gine-ginen gwamnatin tarayyah da ke tafiya a jihar Gombe (HOTUNA)

Ministan wutan lantarki, ayyuka da gidaje, Mista Babatunde Raji Fashola, ya kai ziyarar aiki a wurin gine-gine da ake gudanarwa na gwamnatin tarayya inda ya dudduba yadda ayyukan ke tafiya a jihar Gombe.

Gwamnatin shugaban kasa Buhari na gudanar da wani gaggarumin aiki a jihar Gombe (HOTUNA)

Fashola na duba yadda aikin gine-gine ke tafiya a Gombe

A baya hukumar NAIJ.com ta kawo maku rahoto cewa, Babatunde Fashola, ya bayyana cewa za’a bayar da gidajen da za’a gina a karkashin shirin gine-ginen tarayya ga yan Najeriya

Fashola yace mazauna ko wani jiha zasu amfana daga gidajen da gwamnati zata gin aba tare da la’akari da salsalarsu ko yaren su ba, idan dai har mutun ya cancanci a bashi.

KU KARANTA KUMA: Majalisar wakilan Najeriya ta gargadi shugaba Buhari kan wa’adin mulki

Kalli sauran hotunan a kasa:

Gwamnatin shugaban kasa Buhari na gudanar da wani gaggarumin aiki a jihar Gombe (HOTUNA)

Fashola na duba yadda aikin gine-gine ke tafiya a Gombe

Gwamnatin shugaban kasa Buhari na gudanar da wani gaggarumin aiki a jihar Gombe (HOTUNA)

Fashola na duba yadda aikin gine-gine ke tafiya a Gombe

Gwamnatin shugaban kasa Buhari na gudanar da wani gaggarumin aiki a jihar Gombe (HOTUNA)

Fashola na duba yadda aikin gine-gine ke tafiya a Gombe

KU KARANTA KUMA: Kudin Paris Club da aka maido: fadar shugaban kasa saki bayanai filla-filla, KALLI nawa ko wacce jiha ta samu

Source: Hausa.naija.ng

Related news
‘Yansanda sun tsare jagoran kungiyar BBOG Oby Ezekwesili

NAIJ.com
Mailfire view pixel