Kudin Paris Club da aka maido: fadar shugaban kasa saki bayanai filla-filla, KALLI nawa ko wacce jiha ta samu

Kudin Paris Club da aka maido: fadar shugaban kasa saki bayanai filla-filla, KALLI nawa ko wacce jiha ta samu

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci sakin kimanin naira biliyan 522.74 ga dukkan jihohi 36 a rabon farko daga kudin Paris Club da aka maido a Disamba 2016.

Daga baya gwamnatin tarayya ta saki kimanin naira biliyan 388.304 cikin naira biliyan 522.74.

An saki kudin ne bayan jhohi sunyi zanga zanga a kan ragin bashin waje tsakanin 1995 da 2002.

An saki kudin ne don jihohi su samu biyan albashi da kudin fansho yadda ya kamata.

A halin da ake ciki, an samu rudani kamar yadda akayi zargin cewa wasu gwamnonin jiha sun karkatar da kudin.

Yan Najeriya na ta tambaya don sani yadda gwamnoninsu suka kashe makudan kudaden.

KU KARANTA KUMA: YANZU YANZU: Anyi jana’izan yan kasuwa 22 da suka mutu a mummunan hatsarin mota

NAIJ.com ta kawo maku cikakken bayanan wanda ke dauke da yawan kudin da ko wacce jiha ta samu da kuma asusun bankin da aka biya kudin a ciki.

1. Abia - N10,631,324,520.96

2. Adamawa - N4,894,891,184.12

3. Akwa Ibom - N14,500,000,000

4. Anambra - N11,386,281,466.35

5. Bauchi - N12,792,664,403.93

6. Bayelsa - N14,500,000,000

7. Benue - N12,749,689,453.61

8. Borno - N13,654,138,849.49

9. Cross River - N11,300,139,741.28

10. Delta - N14,500,000,000

11. Ebonyi - N8,385,035,086.76

12. Edo - N11,329,495,462.04

13. Ekiti - N8,877,476,163.58

14. Enugu - N9,972,928,301.97

15. Gombe - N8,319,552,518.63

16. Imo - N13,021,497,640.32

17. Jigawa - N13,220,260,074.57

18. Kaduna - N14,362,416,363.24

19. Katsina - N14,500,000,000

20. Kebbi - N11,118,149,054.10

21. Kogi - N11,211,573,328.19 22

22. Kwara ta sami biya biyu - N5,415,167,236.97 da N3,773,082,953.54

23. Lagas - N14,500,000,000

24. Nasarawa - N8,464,951,458.28

25. Niger - N13,412,075,268.20

26. Ogun - N10,675,236,931.70

27. Ondo - N6,513,392,932.28

28. Osun - N11,744,237,793.56

29. Oyo - N7,206,041,943.30

30. Plateau - N10,497,987,043.06

31. Rivers - N14,500,000,000

32. Sakkwato - N11,980,499,096.97

33. Taraba - N4,202,983,799.33

34. Yobe - N10,068,371,796.86

35. Zamfara - N10,122,837,205.76

Kudin Paris Club da aka maido: fadar shugaban kasa saki bayanai filla-filla, KALLI nawa ko wacce jiha ta samu

KU KARANTA KUMA: Soyayya: da gaske ne wannan gwamnan ya zama ‘mijin tace’?

A baya an ruwaito cewa kimanin gwamnoni bakwai ne aka zarga da karkata wani sashi na naira biliyan 388.304 na kudin Paris Club da aka maido zuwa asusun bankuna biyu da kungiyar gwamnonin Najeriya ta bude.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose
NAIJ.com
Mailfire view pixel