Ka ji abin da aka shiryawa tsohon shugaba Obasanjo

Ka ji abin da aka shiryawa tsohon shugaba Obasanjo

A dalilin irin kokari da gwagwarmaya da tsohon shugaba Cif Obasanjo yayi a baya an yanke shawarar nada masa wata Sarauta

Ka ji abin da aka shiryawa tsohon shugaba Obasanjo

Ka ji abin da aka shiryawa tsohon shugaba Obasanjo

Saboda irin kokarin da Janar Olusegun Obasanjo yayi a lokacin yana mulkin kasar karo na farko a shekarar 1977 wata Kungiya ta bakaken fata da kare ala’dun Afrika mai suna CBAAC ta shirya nadawa Obasanjo sarauta.

Ana dai shirin nada tsohon shugaban kasar ne a matsayin Sarki a watan Mayu mai zuwa. Ooni na Garin Ife Oba Adeyeye Ogunwusi II zai nadawa tsohon shugaban wannan rawani a dalilin rawar da ya taka wajen gyara al’adar Afrika.

KU KARANTA: Sanatoci sun nemi Hamid Ali yayi murabus

Ka ji abin da aka shiryawa tsohon shugaba Obasanjo

Ka ji abin da aka shiryawa tsohon shugaba Obasanjo

Za a nada Obasanjo ne Sarkin Ruby a dalilin irin kokarin da yayi a lokacin FESTAC shekaru 40 da suka wuce. Wannan ne dai ya sa za a nada Cif Olusegun Aremu Obasanjo wannan sarauta na mai gidan al’adun Afrika.

Kwanaki Ayodele Fayose Gwamnan Jihar Ekiti ya kara sukar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo! Fayose dai ya saba yin kaca-kaca da Obasanjo tun ba yau ba. Fayose yace ai duk kasar babu barawo irin Cif Obasanjo.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasa Sanchez zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel