Sanatoci 7 da suka ce Hameed Ali yayi murabus

A yau Laraba, 22 ga watan Maris, majalisar dattawan Najeriya tayi kira ga shugaban hukumar Kastam, Hameed Ali, yayi murabus daga kujeranshi.

Sanatoci 7 da suka ce Hameed Ali yayi murabus

Sanatoci 7 da suka ce Hameed Ali yayi murabus

Majalisar tace Hameed Ali bai cancanci nike wani kujeran mulki ba kuma sunyi watsi da wasikar da babban lauyan tarayya, Abubakar Malami, yayi.

Ga sanatoci 7 da suka bukaci Hameed Ali yayi murabus:

1. Sanata Biodun Olujimi

Sanatoci 7 da suka ce Hameed Ali yayi murabus

Sanatoci 7 da suka ce Hameed Ali yayi murabus

Sanata Biodun Olujimi wacce ke wakiltan Ekiti ta kudu tace abinda Hameed Ali yayi sabawa kundin tsarin mulkin kasa ne

2.Sanata Abaribe Enyannaya

Sanatoci 7 da suka ce Hameed Ali yayi murabus

Sanatoci 7 da suka ce Hameed Ali yayi murabus

Sanata Abaribe Enyannaya mai wakitan Abiya ta kudu yace Hameed Ali yayi wata doka maras asali kuma shi yasa aka gayyaceshi majalisa.

3. Sanata Dino Melaye

Sanatoci 7 da suka ce Hameed Ali yayi murabus

Sanatoci 7 da suka ce Hameed Ali yayi murabus

Sanata Dino Melaye mai wakiltan Kogi ta yamma ya jaddada cewa wajibi ne Hameed Ali ya sanaya Inifam.

4. Senator Isah Misau

Sanatoci 7 da suka ce Hameed Ali yayi murabus

Sanatoci 7 da suka ce Hameed Ali yayi murabus

5. Sanata Abdullahi Sabi

6. Sanata George Sekibo

Sanatoci 7 da suka ce Hameed Ali yayi murabus

Sanatoci 7 da suka ce Hameed Ali yayi murabus

7. Ike Ekweremadu

Sanatoci 7 da suka ce Hameed Ali yayi murabus

Sanatoci 7 da suka ce Hameed Ali yayi murabus

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

NAIJ.com
Mailfire view pixel