Kwamishana a jihar Flato ya kwanta dama

Kwamishana a jihar Flato ya kwanta dama

Kwamishanan gidaje da raya birane na jihar Flato, Mr Samuel Galadima, ya yanke jiki ya fadi a yau Laraba yayinda suke gudun motsa jiki tare da gwamnan jihar, Simon Lalong, a filin kwallo m Rwang Pam, a Jos.

Kwamishana a jihar Flato yayi numfashinsa na karshe yayinda yake motsa jiki a filin kwallo

Kwamishana a jihar Flato yayi numfashinsa na karshe yayinda yake motsa jiki a filin kwallo

Diraktan yada labarai,Mr Emmanuel Nanle, ya tabbatar da wannan ga manema labarai.

KU KARANTA: Buhari na bayana - Hameed Ali

Game da cewarsa, " Hakane kwamishanan ya yanke jiki ya fadi yayinda yake motsa jiki kuma an kaishi asibitin Flato, inda ya kwanta dama. "

Nanle yace " kwamishanan na ta nishi sama sama lokacin da ya kai asibitin, likitoci sunyi Kokarin cetonshi amma lokaci yayi."

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel