Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a yau Laraba (Hotuna)

Shugaban kasan Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a yau Laraba 22 ga watan Maris na 2017.

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a yau Laraba (Hotuna)

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a yau Laraba (Hotuna)

Cikin wasu hotuna da mashawarcin shugaban kasa ta fannin watsa labaru Femi Adesina ya fitar, ya nuna shugaba Buhari yana bude taro da addu’a kafin a soma taron.

KU KARANTA: Wani Fasto dake haɗa bom yayi koƙarin tayar da bom a cocinsa

Sa’annan kuma an hange shi yana tattaunawa tare da yin raha ga ministocin sa da sauran hadimansa, wannan dai shine taron majalisar na biyu da shugaba Buhari ya jagoranta tun bayan dawowarsa a Najeriya daga kasar Ingila inda ya kwashe kwanaki 50 yana duba lafiyarsa.

Ga hotunan zaman a kasa:

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

NAIJ.com
Mailfire view pixel