Nafisat Abdullahi ta sanar da komawar ta Kannywood

Nafisat Abdullahi ta sanar da komawar ta Kannywood

Yar wasar fin din Hausa Nafisat Abdullahi ta sanar da komawar ta kamfanin Kannywood bayan wani dogon hutu.

Nafisat Abdullahi ta sanar da komawar ta Kannywood

Nafisat Abdullahi ta sanar da komawar ta Kannywood

Nafisat ta amshi lambar yabo a mastayin jarumar Kannywood da ta fi iya wasa a shekarar 2015/2016 sannan kuma ta karbi lambar yabo na kannywood a shekarar 2016/2017.

KU KARANTA KUMA: Mugun nufi: Yadda aka nemi a kashe shugaba Buhari

Kusan kimanin shekara daya kenen da jarumar mai shekaru 25 ta dakatar da fitowa a wasannin Kannywood. Ta sanar da dawowar ta ne a shafin ta na Instagram.

An yarda da cewan ta mayar da hankalin ta ne a sabon gidauniyar ta “The Love Laugh Foundation” wanda ta kaddamar kwanan nan a Kaduna.

An taba dakatar da Nafisat daga Kannywood a shekarar 2013 sakamakon wani liyafa da ta shirya sannan ta ki gurfana a kaban kwamitin ladabtarwa.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba a wurin bincike akan cin hancin naira 50

Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba a wurin bincike akan cin hancin naira 50

Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba akan cin hancin naira hamsin
NAIJ.com
Mailfire view pixel