Badaƙalar kudin yankan ciyawa : Sanatoci sun buƙaci sakataren gwamnati Babachir daya gurfana gabansu

Kwamitin kula da walwalar yan gudun hijira na majalisar dattawa ta bukaci sakataren gwamnatin tarayya Injiniya Babachir David Lawal daya gurfana gabanta don amsa tambayoyi dangane da wasu kudade da suka yi layar zana.

Badaƙalar kudin yankan ciyawa : Sanatoci sun buƙaci sakataren gwamnati Babachir daya gurfana gabansu

Badaƙalar kudin yankan ciyawa : Sanatoci sun buƙaci sakataren gwamnati Babachir daya gurfana gabansu

Kwamitin ta sake bukatar Sakataren ne gurfana gabanta ne ta cikin wani takardar gayyata data aika masa, wand aya samu sa hannun shugaban kwamitin, Sanata Shehu Sani, inda a cikin wasikar gayyatar, ta bukaci sakataren gwamnati daya bayyana gabanta don yi mata karin bayani kan wasu kudaden da aka ware ma yan gudun hijira, amma an neme su an rasa.

KU KARANTA: Kash: Dangote ya sullubo daga jerin masu kudin Duniya

Badaƙalar kudin yankan ciyawa : Sanatoci sun buƙaci sakataren gwamnati Babachir daya gurfana gabansu

Badaƙalar kudin yankan ciyawa : Sanatoci sun buƙaci sakataren gwamnati Babachir daya gurfana gabansu

Idan ba’a manta ba dai, a baya ne yan majalisar dattawan suka bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da yayi awon gaba da sakataren gwamnatin nasa sakamakon hannun sa da suka samu dumu dumu a cikin wata kwangilar yanke ciyayi a yankin Arewa maso gabas.

Sai dai a wancan lokaci, shugaban kasa bai amince da bukatar tasu ba, inda yace basu bi ka’idojin daya kamata ba wajen gudanar da binciken nasu, hakan ya sanya su sake sabon lale.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shiga APC kamar barin hanyar yesu almasihu ne ka bi hanyar shaidan - Fayose

NAIJ.com
Mailfire view pixel